 |
Are there problems with ammunition for the weapons? |
 |
 |
ana poos-kan-tar maTSal-ar sa-marwa maka-man alba-roosai? |
 |
Ana fuskantar matsalar samarwa makaman albarussai? |
 |
 |
Who buys the ammunition? |
 |
 |
wa yakey sa-yow alba-roo-san? |
 |
Wa yake sayo albarussan? |
 |
 |
Where is the ammunition stored? |
 |
 |
a eena akey ajee-ye alba-roo-san? |
 |
A ina ake ajiye albarussan? |
 |
 |
Where is the ammunition bought? |
 |
 |
a eena akey sa-yow alba-roo-san? |
 |
A ina ake sayo albarussan? |
 |
 |
How much ammunition is available for each weapon system? |
 |
 |
ko-waney maka-mee alba-roo-say nawa ake masa tah-na-dee? |
 |
Kowane makami albarussai nawa ake masa tanadi? |
 |