 |
Where and when did you see the unexploded ammunition? |
 |
 |
a eena kooma yaw-she kah ga wan-nan har-sa-shen da bay pa-shey ba? |
 |
A ina kuma yaushe ka ga wannan harsashen da bai fashe ba? |
 |
 |
What is the name and caliber of the weapon? |
 |
 |
mee ney ney soo-na da pasa-len maka-men? |
 |
Mine ne suna da fasalin makamin? |
 |
 |
What identifying marks were located on the weapon? |
 |
 |
waDan-ney ee-reen ala-mow-mee ne a jee-ken maka-man da key sah a eeya ga-ney shee da soo? |
 |
Waɗanne irin alamomi ne a jikin makaman da ke sa a iya gane shi da su? |
 |
 |
Who marked the site? |
 |
 |
wa ya-sa ala-ma a woo-reen? |
 |
Wa ya sa alama a wurin? |
 |