 |
What is the condition of the weapon? |
 |
 |
waney ha-lee maka-men key chee-kee? |
 |
Wane hali makamin ke ciki? |
 |
 |
Why is the weapon in this condition? |
 |
 |
mey yassa maka-men ke chee-ken wan-nan ha-len? |
 |
Me yassa makamin ke cikin wannan halin? |
 |
 |
Who maintains the weapons? |
 |
 |
wa key koola da maka-man? |
 |
Wa ke kula da makaman? |
 |
 |
How do you get replacement parts and weapons? |
 |
 |
ta ya-yah kakey sa-moon ka-yan gya-ra da maka-mai? |
 |
Ta yaya kake samun kayan gyara da makamai? |
 |
 |
Where are the weapons stored? |
 |
 |
a eena akey ajee-ye maka-man? |
 |
A ina ake ajiye makaman? |
 |