 |
Where and when did you observe the missile? |
 |
 |
yaw-shey kooma eena ka yee wa wan-nan maka-men may leen-zah-mey ganen Karshey? |
 |
Yaushe kuma a ina ka yi wannan makamin mai linzame ganin ƙarshe? |
 |
 |
What is the name and caliber of the weapon? |
 |
 |
mee ney ney soona da pasa-len maka-men? |
 |
Mine ne suna da fasalin makamin? |
 |
 |
What identifying marks were on the weapon? |
 |
 |
waDan-ne ee-reen ala-mow-mee ney a jee-ken maka-men da zah-soo sa a eeyah ganey shee da soo? |
 |
Waɗanne irin alamomi ne a jikin makamin da zasu sa a iya gane shi da su? |
 |
 |
What types of sights were mounted on the weapon? |
 |
 |
waDan-ney ee-reen aboo-boo-wan han-gey ney aka maK-ala wa maka-men? |
 |
Waɗanne irin abubuwan hange ne aka maƙalla wa makamin? |
 |
 |
Was the weapon wire-guided? |
 |
 |
ana anpa-nee da waya ney wajen harba maka-men? |
 |
Ana anfani da waya ne wajen harba makamin? |
 |