 |
What is the type and name of the boat? |
 |
 |
waney ee-reen jeer-gen kwa-ley kwa-ley ne kooma mey soo-nansa? |
 |
Wane irin jirgin kwale-kwale ne kuma me sunansa? |
 |
 |
What weapons are mounted on the boat? |
 |
 |
waDan-ney ee-reen maka-may aka Dora kan jeer-gen kwa-ley kwa-len? |
 |
Waɗanne irin makamai aka ɗora kan jirgin kwale-kwalen? |
 |
 |
Does a military or a civilian manufacturer produce the boat? |
 |
 |
kam-pa-neen sow-ja ney ko pa-rar hoola ya Key-ra wan-nan jeer-gen kwa-ley kwa-len? |
 |
Kamfanin soja ne ko na farar hula ya ƙera wannan jirgin kwale-kwalen? |
 |
 |
Does this boat belong to the military? |
 |
 |
jeer-gen kwa-ley kwa-len na sow-ja ney? |
 |
Jirgin kwale-kwalen na soja ne? |
 |
 |
What identifying marks are located on the boat? Weapons? Equipment? |
 |
 |
waDan-ne ee-reen ala-mow-mee ke jee-ken jeer-gen kwa-ley kwa-len da zay sah ah ga-ney shee da soo? maka-may? ka-yan ai-kee? |
 |
Waɗanne irin alamomi ke jikin jirgin kwale-kwalen da zai sa a gane shi da su? Makamai? Kayan aiki? |
 |
 |
Is there a communication mast on the boat? |
 |
 |
akwey wasoo na-oo-row-reen sa-darwa da aka Dora wa jeer-gen kwa-ley kwa-len? |
 |
Akwai wasu na'urorin sadarwa da aka ɗorawa jirgin kwale-kwalen? |
 |
 |
Where and when did you last observe this boat? |
 |
 |
a eena kooma yaw-shey ney ka yee wa wan-nan jeer-gen kwa-ley kwa-len ga-nen Kar-shey? |
 |
A ina kuma yaushe ne kayi wa wannan jirgin kwale-kwalen ganin ƙarshe? |
 |
 |
Did another boat support and protect this boat? |
 |
 |
akwey wanee jeer-gen kwa-ley kwa-len na daban dakey ba-dah go-yon ba-ya da kooma ka-rey wan-nan jeer-gen kwa-ley kwa-len? |
 |
Akwai wani jirgin kwale-kwalen na daban dake bada goyon baya da kuma kare wannan jirgin kwale-kwalen? |
 |
 |
Did the boat have a flat or round bottom? |
 |
 |
kasan jeer-gen kwa-ley kwa-len may ley-boor ney ko gey-way-ya-ye ney? |
 |
Kasan jirgin kwale-kwalen mai lebur ne ko gewayayye ne? |
 |
 |
Where is the vehicle stored? |
 |
 |
a eena akey ajee-ye aben hawan? |
 |
A ina ake ajiye abin hawan? |
 |