 |
What is the type and name of the vehicle? |
 |
 |
waney ee-reen aben hawa ney kooma mee ney ney soo-nansa? |
 |
Wane irin abin hawa ne kuma mine ne sunansa? |
 |
 |
What types of weapons were mounted on the vehicle? |
 |
 |
waDan-ne ee-reen maka-may aka Dow-ra akan aben ha-wan? |
 |
Waɗanne irin makamai aka ɗora akan abin hawan? |
 |
 |
Where and when did you last observe this vehicle? |
 |
 |
a eena kooma yaw-shey ka yee wa aben ha-wan ga-nen Kar-shey? |
 |
A ina kuma a yaushe ka yi wa abin hawan ganin ƙarshe? |
 |
 |
Where is the vehicle stored? |
 |
 |
a eena aka ajee-ye aben ha-wan? |
 |
A ina aka ajiye abin hawan? |
 |
 |
Is this vehicle military or civilian? |
 |
 |
wan-nan aben ha-wan na sow-ja ne ko na parar hoola? |
 |
Wannan abin hawan na soja ne ko na farar hula? |
 |
 |
What changes have been made to the vehicle? |
 |
 |
waDan-ney ee-reen chan-jey chan-jey aka yee wa aben ha-wan? |
 |
Waɗanne irin chanje-chanje aka yi wa abin hawan? |
 |
 |
Is the vehicle wheeled or tracked? |
 |
 |
aben ha-wan mai ta-pee-yah akan ta-yow-yee ne ko kan han-yar jeer-gen Kasa? |
 |
Abin hawan mai tafiya akan tayoyi ne ko kan hanyar jirgin ƙasa? |
 |
 |
Does the vehicle have a communications system? |
 |
 |
aben ha-wan yana da wasoo na-oo-row-ren sa-darwa? |
 |
Abin hawan yana da wasu na'urorin sadarwa? |
 |
 |
Describe the vehicle to me. |
 |
 |
bay-yana men seef-far wan-nan aben ha-wan |
 |
Bayyana min siffar wannan abin hawan |
 |
 |
What else can you tell me about this vehicle? |
 |
 |
mey kooma za-kah eeya gaya man gamey da wan-nan aben ha-wan? |
 |
Me kuma zaka iya gaya man gameda wannan abin hawan? |
 |