 |
What is the caliber and type of the weapon? |
 |
 |
mee-ney ney pasa-lee da naw-een maka-men? |
 |
Mine ne fasali da nau'in makamin? |
 |
 |
Is this a direct fire weapon like a rifle or bazooka? |
 |
 |
wan-nan maka-mee ney da akey har-bah-wa kay TSaye kamar bee-ndee-ga ko ta harba row-ka? |
 |
Wannan makami ne da ake harbawa kai tsaye kamar bindiga ko ta harba roka? |
 |
 |
Is this an indirect fire weapon like a mortar or cannon? |
 |
 |
wan-nan maka-mee ney da akey harbawa bah kay TSa-ye ba kamar lay-mota ko ig-gwa? |
 |
Wannan makami ne da ake harbawa ba kai tsaye ba kamar laimota ko iggwa? |
 |
 |
Was the weapon mounted on a tripod? |
 |
 |
maka-men an Dora shee-ney akan wanee aboo may Kapa? |
 |
Makamin an ɗora shi ne akan wani abu mai ƙafa? |
 |
 |
How many personnel operated this specific weapon? |
 |
 |
moo-ta-ney nawah ney ke ai-kee da wan-nan maka-men? |
 |
Mutane nawa ne ke aiki da wannan makamin? |
 |
 |
Where and when did you see this weapon? |
 |
 |
a eena kooma yaw-shey ka-gah wan-nan maka-men? |
 |
A ina kuma yaushe kaga wannan makamin? |
 |
 |
What was the approximate size of the projectile? |
 |
 |
mee ney ney ger-man alba-roo-shen a Kee-manchey? |
 |
Mine ne girman albarushin, a ƙimance? |
 |
 |
Has the weapon been modified in any way? |
 |
 |
akwey wanee chan-jee ko-waney eeree, da aka yee wa maka-men daga asa-leen-sa? |
 |
Akwai wani chanji, kowane iri, da aka yi wa makamin daga asalinsa? |
 |
 |
How effective was the crew operating the weapon? (accuracy / training) |
 |
 |
wachey eereen gwa-neen-ta ma-soo ay-kee da wan-nan maka-men sookey da ee-ta? (how-ras-wa ta gwa-neen-ta) |
 |
Wace irin gwaninta masu aiki da wannan makamin suke da ita? (horasawa ta gwaninta) |
 |
 |
Was the crew accurate? |
 |
 |
ma-soo ai-ken soon Kwa-rey? |
 |
Masu aikin sun ƙware? |
 |
 |
How was the crew trained? |
 |
 |
ta ya-yah aka how-rad da ma-soo ay-ken? |
 |
Ta yaya aka horad da masu aikin? |
 |
 |
What identifying marks were on the weapon? |
 |
 |
waDan-ney ee-reen ala-mow-mee ney ke jee-keen maka-men da zah-a eeya ga-ney shee da soo? |
 |
Waɗanne irin alamomi ne ke jikin makamin da za'a iya gane shi da su? |
 |
 |
How fast did this weapon fire? How many rounds (bullets) per minute? |
 |
 |
mee-ney ney saw-reen maka-men wa-jen har-bee? alba-roo-say nawah yakey harba-wa chee-ken ko-waney meen-tee Daya? |
 |
Mine ne saurin makamin wajen harbi? Albarussai nawa yake harbawa cikin kowane minti ɗaya? |
 |
 |
Did the crew perform barrel changes? |
 |
 |
ma-soo ai-ken soo-kan chan-ja gan-gar alba-roo-san? |
 |
Masu aikin sukan chanja gangar albarussan? |
 |
 |
Did the gun crew have a radio or binoculars? |
 |
 |
masoo ai-ken soona da re-dee-yow ko taba-ran han-gen ney-sa? |
 |
Masu aikin suna da rediyo ko tabaran hangen nesa? |
 |