 |
What is the caliber and type of the weapon? |
 |
 |
mee-ney ney pasa-lee da naw-een maka-men? |
 |
Mine ne fasali da nau'in makamin? |
 |
 |
How large was the rifle? |
 |
 |
mee-ney ney ger-man ben-dee-gar? |
 |
Mine ne girman bindigar? |
 |
 |
Did the rifle have a scope? |
 |
 |
ben-dee-gar tanah da ma-doo-ben han-gey? |
 |
Bindigar tana da madubin hange? |
 |
 |
Was any part of the weapon made of wood? |
 |
 |
akwey wanee sa-she na maka-men da aka yee da ka-tah-kwo? |
 |
Akwai wani sashe na makamin da aka yi da katako? |
 |
 |
Could the part of the rifle, which touches the shoulder, be folded? |
 |
 |
ana eeya na-Dey sa-shen ben-dee-gar dakey ta-Bah ka-pah-Da? |
 |
Ana iya naɗe sashen bindigar dake taɓa kafaɗa? |
 |
 |
How large was the magazine? |
 |
 |
mee ney ney ger-man kwan-son alba-roo-san? |
 |
Mine ne girman kwanson albarussan? |
 |
 |
Was other equipment added to the weapon? |
 |
 |
akwey wasoo aboo-boo-wan da aka Ka-rah ga maka-men? |
 |
Akwai wasu abubuwan da aka ƙara ga makamin? |
 |
 |
What other equipment was near the weapon? |
 |
 |
akwey wasoo ka-yan ai-kee koosa ga maka-men? |
 |
Akwai wasu kayan aiki kusa ga makamin? |
 |
 |
What was the size of the pistol? |
 |
 |
mee-ney ney ger-man lee-bar-bar? |
 |
Mine ne girman libarbar? |
 |
 |
Where was the pistol carried? |
 |
 |
a eena akee Daw-kar ree-bal-bar? |
 |
A ina ake ɗaukar ribalbar? |
 |