 |
We will receive the EPWs from the combat units. |
 |
 |
za-moo kar-Bee por-soo-now-neen ya-ken daga han-noon sow-jan da suka je ya-Kee a bakin da-ga |
 |
Zamu karɓi fursunonin yaĸin daga hannun sojan da suka je yaƙi a bakin daga |
 |
 |
We have to evacuate the EPWs from the battle zone. |
 |
 |
dow-ley moo kwa-shey por-soo-now-nen ya-Kee daga pa-gen da-gar |
 |
Dole mu kwashe fursunonin yaĸi daga fagen dagar |
 |
 |
We will deliver the EPWs to the proper authorities. |
 |
 |
za-moo mee-Ka por-soo-now-neen ya-Ken ga hoo-komow-men da suka da-chey |
 |
Zamu miƙa fusunonin yaƙin ga hukumomin da suka dace |
 |
 |
We are here to enforce the law. |
 |
 |
moon zow ne don tabat-tar da dowka ta-na ay-kee |
 |
Mun zo ne don tabattarda doka tana aiki |
 |
 |
We are here to assist the local law enforcement if needed. |
 |
 |
moon zow ne do moo tay-maka-wa ma-aykatan TSaron wan-nan woo-reen eedan ana booka-ta |
 |
Mun zo ne don mu taimakawa ma'aiktan tsaron wannan wurin idan ana bukata |
 |
 |
We will respond to any attack. |
 |
 |
za-moo may-da mor-ta-nee akan dook wanee parma-kee |
 |
Zamu maida murtani akan duk wani farmaki |
 |
 |
We are here to protect the loading zones. |
 |
 |
mon zow ne don moo ka-rey woo-raren saw-key kaya |
 |
Mun zo ne don mu kare wuraren sauke kaya |
 |
 |
We are patrolling the road to detect and defeat threats. |
 |
 |
moona seen-tee-ree kan han-yar ney don ga-now dook wata bara-zana da ma-gan-chey ta |
 |
Muna sintiri kan hanyar ne don gano duk wata barazana da magance ta |
 |
 |
We are mapping the terrain features. |
 |
 |
moona sha-ta tas-wee-ran pasa-len woo-reen |
 |
Muna shata taswiran fasalin wurin |
 |
 |
We will protect these pipelines. |
 |
 |
za-moo ka-rey waDan-nan boo-too-toon |
 |
Zamu kare waɗanan bututun |
 |
 |
We are providing security to this convoy. |
 |
 |
moo-na ba-dah ka-ree-ya ne ga ah-ya-ren mow-tow-chen nan |
 |
Muna bada kariya ne ga ayarin motocin nan |
 |
 |
How far away is this town? |
 |
 |
mee ney ney nee-san ga-ren? |
 |
Mine ne nisan garin? |
 |
 |
What is the name of this ridgeline? |
 |
 |
mee ney ney soo-nan wan-nan too-doon? |
 |
Mine sunan wannan tudun? |
 |
 |
Where are the water pipes? |
 |
 |
eena boo-too-toon roo-wan soo-key? |
 |
Ina bututun ruwan suke? |
 |
 |
Is there any nuclear, biological or chemical (NBC) contamination in the area? |
 |
 |
akwey wanee woo-reen da-key da goor-Ba-chey-war see-na-da-reen noo-kee-lee-yah, gooba ko kee-mee-yah a nan? |
 |
Akwai wani wurin dake da gurɓacewar sinadarin nukiliya, guba ko kimiyya a nan? |
 |
 |
The storage area is off-limits. |
 |
 |
ba-ah yar-da ko-wa ya eesa woo-reen da akey ajee-ye ka-ya ba |
 |
Ba'a yarda kowa ya isa wurin da ake ajiye kaya ba |
 |
 |
You must report any NBC contamination. |
 |
 |
ka ba-dah ra-how-tow kan dook wata goor-Ba-chey-war noo-kee-lee-yah, gooba da keemee-yah |
 |
Ka bada rahoto kan duk wata gurɓacewar kayan nukiliya, guba da kimiyya |
 |
 |
These are secured areas. |
 |
 |
waDan-nan key-Ban-tat-toon woo-ra-rey ney |
 |
Waɗanan kebantattun wurare ne |
 |
 |
This is a blocked area. |
 |
 |
wan-nan woo-reen an to-shey shee |
 |
Wannan wurin an toshe shi |
 |
 |
This area is off limits. |
 |
 |
bah-a shee-ga wan-nan woo-reen |
 |
Ba'a shiga wannan wurin |
 |
 |
The barriers will prevent any attacks. |
 |
 |
waDan-nan maka-ray za-soo hana a ka-wo kow-waney eereen ha-ree |
 |
Waɗanan makarai zasu hana a kawo kowane irin hari |
 |
 |
Leave! This is a contaminated area. |
 |
 |
ta-shee! wan-nan wooree ne may gooba |
 |
Tashi! wannan wuri ne mai guba |
 |
 |
Stay away from the railways. |
 |
 |
a nee-san-chee la-yeen do-gwo na jee-ra-gen Kasa |
 |
A nisanci layin dogo na jiragen kasa |
 |
 |
Stay away! This is a restricted zone. |
 |
 |
a TSa-ya daga ney-sah! wan-nan woo-reen key-Bant-ta-chey ney da aka hana a shee-ga |
 |
A tsaya daga nesa! Wannan wurin keɓantacce ne da aka hana a shiga |
 |
 |
Don't move. |
 |
 |
kada ka moTSa |
 |
Kada ka motsa |
 |