 |
We are establishing a defile (a narrow passage that constricts the movement of troops and vehicles). |
 |
 |
za-moo kapa maTSa-TSee-yar ma-shee-ga don mow-tow-chee da sow-ja |
 |
Zamu kafa matsatsiyar mashiga don motoci da soja |
 |
 |
The MP will allow traffic to move in only one direction at a time through the defile. |
 |
 |
sow-ja zah soo bar mow-tow-chee soo reen-Ka bee han-ya Day ney kaway a chee-ken maTSa-TSee-yar ma-shee-gar |
 |
Soja zasu bar motoci sun rinĸa bi hanya ɗaya ne kawai a cikin matsatsiyar mashigar |
 |
 |
Controls at defiles ensure that traffic moves with little delay. |
 |
 |
maTSa-TSee-yar ma-shee-gar za-ta sa mow-tow-chee su reen-Ka shee-gey-wa ba dah jen-kee-ree ba |
 |
Matsatsiyar mashigar zata sa motoci su rinƙa shigewa bada jinkiri ba |
 |
 |
Have you been checked by security? |
 |
 |
ma-ayka-tan TSa-row soon ben-chee-key ka? |
 |
Ma'aikatan tsaro sun bincike ka? |
 |
 |
Is there heavy traffic in this area? |
 |
 |
akwey zeerga-zeer-gar mow-tow-chee da yawa a wan-nan yan-kee? |
 |
Akwai zirga-zirgar motoci da yawa a wannan yanki? |
 |
 |
Do you know that this road is off limits to local residents? |
 |
 |
sheen kah san chewa ba-ah yarda ma-zaw-na woo-reen nan soo-yee anpa-nee da wan-nan han-yar ba? |
 |
Shin ka san cewa ba'a yarda mazauna wurin nan suyi anfani da wannan hanyar ba? |
 |
 |
Move in one direction only. |
 |
 |
a bee ta han-ya Daya kaway |
 |
A bi ta hanya ɗaya kawai |
 |
 |
Proceed after military vehicles have passed. |
 |
 |
a shee-gey ba-yan mow-tow-chen sow-ja soon gama woo-che-wa |
 |
A shige bayan motocin soja sun gama wucewa |
 |
 |
Do not bypass the security checkpoint. |
 |
 |
a shee-ga ta woo-reen da ma-ayka-tan TSa-row soo-key ben-chee-kar mow-tow-chee |
 |
A shiga ta wurin da ma'aikatan tsaro suke bincikar motoci |
 |
 |
Please follow the signs. |
 |
 |
don al-lah, a bee alah-mow-men |
 |
Don Allah, a bi alamomin |
 |