 |
We are leading a convoy through this area. |
 |
 |
moo-nah jah-go-ran-cheen wanee ah-ya-reen mow-tow-chee da zay ra-TSo wan-nan woo-reen |
 |
Muna jagorancin wani ayarin motoci da zai ratso wannan wurin |
 |
 |
We are responsible for the security of the convoy. |
 |
 |
moo ney ke da al-ha-ken ka-rey la-pee-yar ah-ya-ren |
 |
Mune ke da alhakin kare lafiyar ayarin |
 |
 |
We must conduct safety inspections on all the vehicles. |
 |
 |
dow-ley moo ben-chee-kee la-pee-yar dook-kan mow-tow-chen |
 |
Dole mu binciki lafiyar dukkan motocin |
 |
 |
We must drive the convoy through this intersection. |
 |
 |
dow-ley moo too-Ka ah-yareen mow-tow-chen ta kan marar-rabar han-yow-yen |
 |
Dole mu tuƙa ayarin moticin ta kan marrarabar hanyoyin |
 |
 |
We are escorting the convoy. |
 |
 |
moona ra-kah ah-ya-ren mow-tow-chen |
 |
Muna raka ayarin motocin |
 |
 |
We must seek an alternate route. |
 |
 |
dow-ley moo ney-mee wata han-ya ta daban |
 |
Dole mu nemi wata hanya ta daban |
 |
 |
We will use tanks to detonate mines. |
 |
 |
za-moo yee an-pa-nee da tan-koo-na wajen tar-wa-TSa nakee-yow-yee |
 |
Zamuyi anfani da tankuna wajen tarwatsa nakiyoyi |
 |
 |
Snipers may fire on convoys in this area. |
 |
 |
may yee-yoo-wa ney mahar-ban ney-sah soo-yee har-bee kan ah-ya-ren a wan-nan yan-kee |
 |
Mai yiyuwa ne maharban nesa su yi harbi kan ayarin a wannan yanki |
 |
 |
Unexploded ordnance may be planted in the road. |
 |
 |
may yee-yoo-wa a geer-key nah-kee-yow-yen da ba soo pa-shey ba akan han-ya |
 |
Mai yiyuwa a girke nakiyoyin da basu fashe ba akan hanya |
 |
 |
The convoy will continue when the ambush is suppressed. |
 |
 |
ah-yareen zay chee gaba da ta-pee-yah eedan an gama da ma-soo kay par-ma-ken kwan-tan Baw-nah |
 |
Ayarin zai ci gaba da tafiya idan an gama da masu kai farmakin kwantan ɓauna |
 |
 |
Is there a bridge to cross the river? |
 |
 |
akwe gadar da za-ah bee ta kan kwo-gen? |
 |
Akwai gadar da za'a bi ta kan kogin? |
 |
 |
Will this bridge support heavy vehicles? |
 |
 |
wan-nan gadar za-ta eeya Daw-kan manyan mow-tow-chee kuwa? |
 |
Wannan gadar zata iya ɗaukan manyan moitoci kuwa? |
 |
 |
Does this road lead through any towns? |
 |
 |
wan-nan han-yar ta ra-TSa wasoo gah-roo-roowa? |
 |
Wannan hanyar ta ratsa wasu garuruwa? |
 |
 |
Does this road lead through heavy traffic areas? |
 |
 |
han-yar nan ta raTSa han-yow-yeen dakey da zeerga-zeergar mow-two-chee ma-soo yawa? |
 |
Hanyar nan ta ratsa hanyoyin dake da zirga-zirgar motoci masu yawa? |
 |
 |
Are there friendly units in this area? |
 |
 |
akwey sow-jow-jee abow-kai a yan-ken nan? |
 |
Akwai sojoji abokai a yankin nan? |
 |
 |
Was enemy activity reported in this area? |
 |
 |
an taBa bah-da ra-how-ton chewa akwey kay da ka-won abow-kan ga-bah a wan-nan woo-ree? |
 |
An taba bada rahoton cewa akwai kai da kawon abokan gaba a wannan wuri? |
 |
 |
Are there checkpoints on this road? |
 |
 |
akwey een-dah ake ben-chee-ken mow-tow-chee akan han-yar nan? |
 |
Akwai inda ake binciken motoci akan hanyar nan? |
 |
 |
Is there a site to refuel? |
 |
 |
akwey een-dah za-ah eeya sa-key shan may? |
 |
Akwai inda za'a iya sake shan mai? |
 |
 |
Are there areas to take cover? |
 |
 |
akwey woora-ren da zah a eeya Bow-ye-wa? |
 |
Akwai wuraren da za'a iya ɓoyewa? |
 |
 |
We need assistance. |
 |
 |
moona boo-ka-tar tay-makow |
 |
Muna bukatan taimako |
 |