 |
We will process enemy prisoners of war (EPWs). |
 |
 |
za-moo yee ay-kee kan poor-soo-now-nen ya-Keen abow-kan gah-ba |
 |
Zamu yi aiki kan fursunonin yaƙin abokan gaba |
 |
 |
MPs will repatriate EPWs and CIs (civilians internees) later. |
 |
 |
sow-jan ney za-soo may-da waDan-nan poor-soo-now-neen ya-Keen da pah-ra-ren hoo-lan dakey TSa-rey |
 |
Sojan ne zasu maida waɗannan fursunonin yaƙin da fararen hulan dake tsare |
 |
 |
We will handle all EPWs and CIs according to the provisions of the Geneva Convention. |
 |
 |
za-moo yee aiki akan poor-soo-now-neen ya-Keen da pah-ra-ren hoo-lan dakey TSa-rey beesa lah-a-ka-ree da aboo-boo-wan da yar-jey-jey-nee-yar jeneeva tah tah-nada |
 |
Zamu yi aiki akan fursunonin yaƙin da fararen hulan dake tsare bisa la'akari da abubuwan da Yarjejeniyar Geneva ta tanada |
 |
 |
First aid will be provided for all wounded. |
 |
 |
za-a bah-da tay-makon gag-gah-wa na par-kow ga dook waDan-da akah jee-wa raw-nee |
 |
Za'a bada taimakon gaggawa na farko ga duk waɗanda aka ji wa rauni |
 |
 |
We will protect all EPWs and CIs against ill treatment. |
 |
 |
za-moo kare dook poor-soo-now-neen ya-Kee da pah-ra-ren hoo-lan dakey TSa-rey daga dook wata mooz-goo-nah-wa |
 |
Zamu kare duk fursunonin yaƙi da fararen hulan dake tsare daga duk wata muzgunawa |
 |