 |
We must identify places where we can receive emergency help. |
 |
 |
dow-ley moo san woora-ren da za-moo reen-Ka kar-Bar tay-makon gag-gahwa |
 |
Dole mu san wuraren da zamu rinĸa ĸarbar taimaĸon gaggawa |
 |
 |
Our task is to control route security measures. |
 |
 |
bab-ban ay-keen-moo shee-ney Daw-kan mata-kan TSa-rey kan han-yow-yee |
 |
Babban aiĸinmu shine ɗauĸan mataĸan tsare ĸan hanyoyi |
 |
 |
We'll classify bridges according to weight limits. |
 |
 |
kow-wachey gadah zamoo sha-tah naw-yeen-ta |
 |
ĸowace gada zamu shata nauyinta |
 |
 |
We need areas suitable for short halts. |
 |
 |
moona booka-tar woora-ren da za-a reen-Ka ya-da zan-gow na gajey-ren low-ka-chee |
 |
Muna buĸatar wuraren da za'a rinƙa yada zango na gajeren loĸaci |
 |
 |
Where does this road lead to? |
 |
 |
eena wan-nan hanya-r ta-jeh ne? |
 |
Ina wannan hanyar taje ne? |
 |
 |
Which towns does this road run through? |
 |
 |
waDan-ney garoo-roo-wa ney wan-nan han-yar ta ra-TSa ta chee-ken-soo? |
 |
Waɗanne garuruwa ne wannan hanyar ta ratsa ta ciĸinsu? |
 |
 |
Is the road paved or unpaved? |
 |
 |
han-yar ta-na da kwal-tah kow ba-boo? |
 |
Hanyar tana da ĸwalta ĸo babu? |
 |
 |
Is there an alternate route? |
 |
 |
akwey wata han-yar ta daban? |
 |
Aĸwai wata hanyar ta daban? |
 |
 |
Is there a way to bypass this obstacle? |
 |
 |
akwey yad-da za-a eeya kaw-chey-wa wan-nan maTSa-lar? |
 |
Aĸwai yadda za'a iya ĸaucewa wannan matsalar? |
 |
 |
Are there bridges on this route? |
 |
 |
akwey gah-dow-jee kan wan-nan han-yar? |
 |
Akwai gadoji kan wannan hanyar? |
 |
 |
Are there overpasses on this route? |
 |
 |
akwey gah-dow-jen TSal-la-key-wa akan wan-nan han-yar? |
 |
Akwai gadojin tsallakewa akan wanan hanyar? |
 |
 |
Is there construction on this route? |
 |
 |
ana ay-ken gya-ran han-yar nan chan gaba? |
 |
Ana aikin gyaran hanyar nan can gaba? |
 |
 |
Are there many potholes in this road? |
 |
 |
han-yar tanah da ra-moo da yawa? |
 |
Hanyar tana da ramu da yawa? |
 |
 |
How wide is the road? |
 |
 |
mee ney-ney pah-Den han-yar? |
 |
Mine ne faɗin hanyar? |
 |
 |
Are there steep hills on this road? |
 |
 |
akwey man-yan tood-day kan han-yar? |
 |
Akwai manyan tuddai kan hanyar? |
 |
 |
Are there sharp curves on this road? |
 |
 |
akwey kwa-now-nee da yawa kan han-yar? |
 |
Akwai kwanoni da yawa kan hanyar? |
 |
 |
Does this route lead through tunnels? |
 |
 |
akwey wasoo han-yow-yen Kar-Ka-shen Kasa akan han-yar nan? |
 |
Akwai wasu hanyoyin ƙarƙashin ƙasa akan hanyar nan? |
 |
 |
Do you know how to read a map? |
 |
 |
kah san yad-da za-ka eeya karanta tas-wee-ra? |
 |
Ka san yadda zaka iya karanta taswira? |
 |
 |
Are there enemy units in this area? |
 |
 |
akwey abow-kan ga-bah a chee-ken wan-nan yan-kee? |
 |
Akwai abokan gaba a cikin wannan yanki? |
 |
 |
Are there friendly units in this area? |
 |
 |
akwey sow-jan Kawan-chey, abow-kay, a yan-keen nan? |
 |
Akwai sojan ƙawance, abokai, a yankin nan? |
 |
 |
Are there wooded areas nearby? |
 |
 |
akwey woora-rey ma-soo yawan eetah-too-wa a koosa? |
 |
Akwai wurare masu yawan itatuwa a kusa? |
 |
 |
Are there rivers near this route? |
 |
 |
akwey kow-goo-na a koosa da wan-nan han-yar? |
 |
Akwai koguna a kusa da wannan hanyar? |
 |
 |
How many miles? |
 |
 |
mel nawah ney? |
 |
Mil nawa ne? |
 |
 |
How many kilometers? |
 |
 |
kee-low-meetah nawa ney? |
 |
Kilomita nawa ne? |
 |
 |
Are there major highways on this route? |
 |
 |
akwey manyan han-yow-yee chan gaba akan wan-nan han-yar? |
 |
Akwai manyan hanyoyi can gaba akan wannan hanyar? |
 |
 |
Are any major roads on this route? |
 |
 |
akwey wasoo moo-heem-man tee-too-na akan wan-nan han-yar? |
 |
Akwai wasu muhimman tituna akan wannan hanyar? |
 |
 |
Is there a railway near this road? |
 |
 |
akwey la-yeen do-gwo na jeera-gen Kasa koosa da wana-nan han-yar? |
 |
Akwai layin dogo na jiragen ƙasa kusa da wannan hanyar? |
 |
 |
Are the railway tracks in use? |
 |
 |
ana an-pah-nee da la-yeen do-gwo na jeera-gen Kasan koowa? |
 |
Ana anfani da layin dogo na jiragen ƙasan kuwa? |
 |
 |
Is there a railway crossing? |
 |
 |
akwey maha-Dar la-yeen do-gwo na jeera-gen Kasa da wanee tee-tee? |
 |
Akwai mahaɗar layin dogo na jiragen ƙasa da wani titi? |
 |
 |
Are there any busy intersections on this route? |
 |
 |
akwey han-yow-yee ma-soo yawan zeer-gah zeer-gar aboo-boo-wan hawa akan wan-nan han-yar? |
 |
Akwai hanyoyi masu yawan zirga-zirgar abubuwan hawa akan wannan hanyar? |
 |
 |
Does this route experience heavy traffic? |
 |
 |
akan sa-mee yawan mow-tow-chee akan wan-nan han-yar? |
 |
Akan sami yawan motoci akan wannan hanyar? |
 |
 |
Does this road have curbs? |
 |
 |
han-yar nan tanah da kwa-ney kwa-ney? |
 |
Hanyar nan tana da kwane-kwane? |
 |
 |
Are there sidewalks lining the road? |
 |
 |
an tah-na-dee woo-reen ta-pee-yar Kasa ga moo-ta-ney a ge-pen han-yar nan? |
 |
An tanadi wurin tafiyar ƙasa ga mutane a gefen hanyar nan? |
 |
 |
Is there pedestrian traffic on the road? |
 |
 |
akan sa-moo moo-ta-ney ma-soo ta-pee-yah Kasa akan wan-nan han-yar? |
 |
Akan samu mutane masu tafiya ƙasa akan wannan hanyar? |
 |
 |
Are there any minefields near this route? |
 |
 |
akwey woora-ren da aka beez-ney nah-kee-yow-yee akan wan-nan han-yar? |
 |
Akwai wuraren da aka bizne nakiyoyi a kan wannan hanyar? |
 |
 |
Are there any landmarks near this route? |
 |
 |
akwey wasoo peet-toon ala-mow-mee akan wan-nan han-yar? |
 |
Akwai wasu fitattun alamomi akan wannan hanyar? |
 |
 |
How much weight can the bridge carry? |
 |
 |
mee ney ney naw-yeen da gadar za-ta eeya Dauka? |
 |
Mine ne nauyin da gadar zata iya dauka? |
 |
 |
What material is the bridge made of? |
 |
 |
dah mey aka yee gadar? |
 |
Da me aka yi gadar? |
 |
 |
How wide is the tunnel? |
 |
 |
mee ney ney pah-Den han-yar Kar-Ka-shen Kasar? |
 |
Mine ne faɗin hanyar ƙarƙashin ƙasar? |
 |
 |
How high is the tunnel? |
 |
 |
mee ney ney TSawon han-yar Kar-Ka-shen Kasar? |
 |
Mine ne tsawon hanyar ƙarƙashin ƙasar? |
 |
 |
How long is the tunnel? |
 |
 |
mee ney ney nee-san han-yar Kar-Ka-shen Kasar? |
 |
Mine ne nisan hanyar ƙarƙashin ƙasar? |
 |
 |
Is there a checkpoint on this road? |
 |
 |
akwey woo-reen ben-chee-ken mow-tow-chee akan wan-nan han-yar? |
 |
Akwai wurin binciken motoci akan wannan hanyar? |
 |
 |
Is there a defile (a narrow passage that constricts the movement of troops and vehicles) on this road? |
 |
 |
akwey maTSa-TSee-yar ma-shee-gah akan wan-nan han-yar? |
 |
Akwai matsatsiyar mashiga akan wannan hanyar? |
 |
 |
Is a defile being planned on the road? |
 |
 |
akwey shee-reen yin maTSa-TSee-r ma-shee-gah akan han-yar? |
 |
Akwai shirin yin matsatsiyarr mashiga akan hanyar? |
 |
 |
Is the road blocked? |
 |
 |
an roo-pey han-yar ney? |
 |
An rufe hanyar ne? |
 |
 |
Does the road get narrow? |
 |
 |
han-yar ta maTSey a chan gaba? |
 |
Hanyar ta matse a can gaba? |
 |
 |
Are there overhead obstructions on this route? |
 |
 |
akwey wasoo aboo-boo-wan dakey ra-ta-ye a sama da sooka to-shey han-yar? |
 |
Akwai wasu abubuwan dake rataye a sama da suka toshe hanyar? |
 |
 |
What is the lowest overhead clearance on this route? |
 |
 |
mee ney ney too-doon mow-tar da ba za-ta eeya shee-gey-wa a wan-nan han-yar ba? |
 |
Mine ne tudun motar da ba zata iya shigewa a wannan hanyar ba? |
 |
 |
Can you cross the river at this location? |
 |
 |
za-ka eeya TSal-la-ka kwo-geen ta wan-nan woo-ree? |
 |
Zaka iya tsallaka kogin ta wannan wuri? |
 |
 |
How wide is the river at this crossing point? |
 |
 |
mee ney ney pah-Deen kwo-geen a dey-dey woo-reen TSal-la-kawar nan? |
 |
Mine ne faɗin kogin a daidai wurin tsallakawar nan? |
 |
 |
Can the crossing be used by vehicles? |
 |
 |
mow-tow-chee za-soo eeya bee ta wan-nan maha-Dar? |
 |
Motoci zasu iya bi ta wannan mahaɗar? |
 |
 |
Is this a fast-moving stream? |
 |
 |
wan-nan Ko-ra-mar may saw-reen ta-pee-yah ney? |
 |
Wannan ƙoramar mai saurin tafiya ne? |
 |
 |
How fast is the water in this river? |
 |
 |
waney eereen goo-doo wan-nan kwo-gen yakey yee? |
 |
Wane irin gudu wannan kogin yake yi? |
 |
 |
How deep is this waterway? |
 |
 |
mee ney ney zoor-pen roo-wan? |
 |
Mine ne zurfin ruwan? |
 |
 |
Can the stream be crossed during this time of year? |
 |
 |
ana eeya TSal-la-ka Kow-ramar a dey-dey wan-nan low-ka-chee na ko-wachey shey-ka-ra? |
 |
Ana iya tsallaka koramar a daidai wannan lokaci na kowace shekara? |
 |
 |
Does this river flood suddenly during this time of year? |
 |
 |
kow-gen ya sa-ba yeen an-bah-leeya ta bah zatow dey dey wan-nan low-ka-chee a ko-wachey she-ka-ra? |
 |
Kogin ya saba yin anbaliya ta ba-zato daidai wannan lokaci a kowace shekara? |
 |
 |
Are there a lot of large rocks in the riverbed? |
 |
 |
akwey manyan doo-wa-TSoo akan kwar-yar kow-gen? |
 |
Akwai manyan duwatsu a kan kwaryar kogin? |
 |
 |
Are the riverbanks very steep? |
 |
 |
gah-Boh-Ben kow-gen soo-na da sool-Bee? |
 |
Gaɓoɓin kogin suna da sulɓi? |
 |
 |
Are there barriers on the riverbank? |
 |
 |
akwey wata ka-ree-yah akan gah-Bo-Ben kwo-gen koowa? |
 |
Akwai wata kariya akan gabobin kogin kuwa? |
 |
 |
Has the roadway eroded? |
 |
 |
han-yar ta abkah? |
 |
Hanyar ta abka? |
 |
 |
Is there any snow on this route? |
 |
 |
akwey doo-sar Kan-Ka-ra akan han-yar? |
 |
Akwai dusar ƙanƙara a kan hanyar? |
 |
 |
Is this route covered with ice? |
 |
 |
Kan-Ka-ra ta roo-pey han-yar? |
 |
Ƙanƙara ta rufe hanyar? |
 |
 |
Clear the road. |
 |
 |
a boo-Dey han-yar |
 |
A buɗe hanyar |
 |
 |
Mark critical points on the map. |
 |
 |
noona moo-him-man woora-rey akan tas-wee-rar |
 |
Nuna muhimman wurare akan taswirar |
 |
 |
Show me on the map. |
 |
 |
noo-nah mee nee akan tas-wee-rar |
 |
Nuna mini akan taswirar |
 |