 |
This RB is to limit access to this road. |
 |
 |
wan-nan to-shey han-ya ney zay ta-Kay-ta shee-ga da pee-chey akan wan-nan tee-tee |
 |
Wannan toshe hanya ne zai taƙaita shiga da fice akan wanan titi |
 |
 |
This RB is to close access to this road. |
 |
 |
wan-nan to-shey han-ya ney zay roo-pey wan-nan tee-teen |
 |
Wannan toshe hanya ne zai rufe wannan titin |
 |
 |
These RBs and CPs will ensure only authorized use of this main supply route (MSR). |
 |
 |
waDan-nan jah-mee-an to-shey han-ya da ben-chee-ken aboo-boo-wan hawa ney za-soo tabat-tar da che-wa ah- say ma-soo tah-see-reen eekow ney kawey key an-pah-nee da wan-nan bab-ar han-yar kay da ka-won ka-yan |
 |
Waɗannan jami'an toshe hanya da bincikar abubuwan hawa ne zasu tabattarda cewa sai masu tasirin iko ne kawai ke amfani da wannan babbar hanyar kai da kawon kayan |
 |
 |
These RBs and CPs will ensure that convoys move on schedule. |
 |
 |
waDan-nan jah-mee-an to-shey hanya da ben-chee-kar aboo-boo-wan hawa ney za-soo tabat-tar da che-wa ah-yareen ya eesa eenda zay jeh chee-ken low-ka-chee |
 |
Waɗanan jami'an toshe hanya da bincikar abubuwan hawa ne zasu tabattarda cewa ayarin ya isa inda zaije cikin lokaci |
 |
 |
The position of RBs/CPs will change constantly. |
 |
 |
ma-TS-ayeen jah-mee-an to-shey han-ya da ben-chee-kar aboo-boo-wan hawa zai reen-Ka chanjah-wa akay-akay |
 |
Matsayin jami'an toshe hanya da bincikar abubuwan hawa zai rinƙa chanjawa akai-akai |
 |
 |
In a single team operation one member will stop and direct traffic. |
 |
 |
a low-ka-cheen-da Koon-gee-ya Daya key ay-kee, moo-toom Daya zai reen-Ka TSay-da mow-tow-chee da kooma ba-soo hanya |
 |
A lokacinda ƙungiya ɗaya ke aiki, mutum ɗaya zai rinƙa tsaida motoci da kuma basu hanya |
 |
 |
We don't allow anyone to pass without a proper ID. |
 |
 |
ba za-moo bar ko-wa ya woo-chey ba een ba taree-da ya-na da cheek-kak-oon takar-doon shey-da ba |
 |
Ba zamu bar kowa ya wuce ba in ba tareda yana da cikakkun takardun sheda ba |
 |
 |
What is your cargo? |
 |
 |
mey ka Daw-kow? |
 |
Me ka ɗauko? |
 |
 |
Where are your cargo documents? |
 |
 |
eena takar-doon ka-yanka? |
 |
Ina takardun kayanka? |
 |
 |
Where does your cargo originate from? |
 |
 |
daga eena ka-yan ya pee-tow toon asa-lee? |
 |
Daga ina kayan ya fito tun asali? |
 |
 |
Where did you pick up your cargo? |
 |
 |
daga eena kah Daw-kow ka-yan naka? |
 |
Daga ina ka ɗauĸo kayan naka? |
 |
 |
What is your destination? |
 |
 |
eena za-ka jeh? |
 |
Ina zaka je? |
 |
 |
We will prevent actions that would aid the enemy. |
 |
 |
za-moo hana dook wa-soo aboo-boo-wan da za-soo tay-ma-kee abow-kan ga-bah |
 |
Zamu hana duk wasu abubuwan da zasu taimaki abokan gaba |
 |
 |
We will inspect cargo when instructed to do so. |
 |
 |
za-moo ben-chee-kee ko waney ka-ya eedan aka ba-moo oo-moor-neen yen haka |
 |
Zamu binciki kowane kaya idan aka bamu urmunin yin haka |
 |
 |
We will stop locals from supplying the enemy. |
 |
 |
za-moo hana moo-ta-nen woo-reen nan kay ka-yan ay-kee ga abow-kan gaba |
 |
Zamu hana mutanen wurin nan kai kayan aiki ga abokan gaba |
 |
 |
We are here to stop black market operations. |
 |
 |
moon zow ne don moo ka-shey ka-soo-wan-neen ba-yan pa-gey |
 |
Mun zo ne don mu kashe kasuwannin bayan fage |
 |
 |
We will establish an area for searching vehicles. |
 |
 |
za-moo key-Banchey wanee woo-ree don ben-chee-ken mow-tow-chee |
 |
Zamu kebance wani wuri don binciken motoci |
 |
 |
We have vehicles ready to pursue those avoiding the RBs. |
 |
 |
moona da mow-tow-cheen da za-soo reen-Ka ben ma-soo KoKa-reen goo-jey-wa jah-mee-an to-shey han-ya |
 |
Muna da motocin da zasu rinƙa bin masu ƙoƙarin gujewa jami'an toshe hanya |
 |
 |
We must prepare defensive positions. |
 |
 |
dow-ley moo Daw-kee mata-kan ka-rey kay |
 |
Dole mu ɗauĸi mataĸan ĸare ĸai |
 |
 |
We will block roadway shoulders and ditches around RBs. |
 |
 |
za-moo roo-pey dook wasoo ka-pa-doon han-yow-yee da ra-moon dakey koosa da jah-mee-an tow-shey hanya |
 |
Zamu rufe duĸ wasu ĸafadun hanyoyi da ramun daĸe ĸusa da jami'an toshe hanya |
 |