|
We will set up traffic control points (TCPs) in the area. |
|
|
za-moo kapa-h woora-ren ben-cheeken aboo-boo-wan hawa a yan-ken |
|
Zamu kafa wuraren binciken abubuwan hawa (TCPs) a yankin |
|
|
The TCP locations will be decided by the MPs. |
|
|
sow-jan ney za-soo yankey sha-wa-rar eenda za-a kak-kapa woora-ren ben-chee-ken aboo-boo-wan hawan |
|
Sojan ne zasu yanke shawarar inda za'a kakkafa wuraren binciken abubuwan hawan |
|
|
The TCP personnel will work hard to prevent delays. |
|
|
ma-aykatan ben-chee-ken za-soo yee ay-kee too-Koo-roo don tabat-tar da ganen ba-a sa-mee jeen-kee-ree ba a han-yow-yee |
|
Ma'aikatan binciken zasuyi aiki tuƙuru don tabattarda ganin ba'a sami jinkiri ba a hanyoyi |
|
|
Our TCP team will keep records of passing vehicles and units. |
|
|
ma-aykatan ben-chee-ken za-soo ajee-yey dook baya-nan mow-tow-chee da Koon-gee-yo-yeen dakey shee-gewa |
|
Ma'aikatan binciken zasu ajiye duk bayanan motoci da ƙungiyoyin da ke shigewa |
|
|
The TCP will apprehend violators. |
|
|
ma-aykatan ben-chee-ken za-soo reen-Ka ka-ma ma-soo key-ta dow-ka |
|
Ma'aikatan binciken zasu rinƙa ĸama masu keta doka |
|
|
Make sure refugee traffic does not delay military traffic. |
|
|
a tabat-tar ba-a bar mow-too-cheen ayah-reen Yan goodon hee-jee-ra soona jen-keerta mow-tow-cheen sow-ja ba |
|
A tabatta ba'a bar motocin ayarin 'yan gudun hijira suna jinkirta motocin soja ba |
|
|
The TCP personnel will reroute traffic as needed. |
|
|
ma-aykatan ben-chee-ken za-soo chan-jah wa mow-tow-cheen hanya-h a dook low-ka-cheen da akey da booka-tar yen hakan |
|
Ma'aikatan binciken zasu chanja wa motoci hanya a duk lokacinda ake da bukatar yin hakan |
|
|
Our mission is ongoing until further notice. |
|
|
za-moo chee gaba da ay-keen-moo har say abenda ha-lee ya-yee |
|
Zamu ci gaba da aikinmu har sai abinda hali yayi |
|
|
Food and water will be supplied by other units. |
|
|
wasoo roo-koo-now-nee ney za-soo ka-wo aben-chee da ka-yan ay-kee |
|
Wasu rukunoni ne zasu kawo abinci da kayan aiki |
|
|
Nuclear, biological and chemical (NBC) detection equipment will be provided. |
|
|
za-a tah-na-dee ka-yan ga-now maka-man noo-kee-lee-ya, masoo gooba da na kee-mee-ya |
|
Za'a tanadi kayan gano makaman nukiliya, masu guba da na kimiyya (NBC) |
|
|
Reflective arm cuffs will be provided. |
|
|
za-a tah-na-dee an-kwa mai Kawar jan-yow han-ka-lee |
|
Za'a tanadi ankwa mai ƙawar janyo hankali |
|
|
Enemy may use agents acting as refugees. |
|
|
mae yee-yoo-wa ney abow-kan gaba-h sooyee an-pah-nee da wa-keelay a maTSa-yeen Yan goo-doon hee-jee-ra |
|
Mai yiyuwa ne abokan gaba suyi anfani da wakilai a matsayin 'yan gudun hijira |
|
|
Safety is very important during all operations. |
|
|
koola da la-pee-yah ba-ban moo-heem-meen aboo ne a dook low-koot-tan ay-kee |
|
Kula da lafiya babban muhimmin abu ne a duk lokuttan aiki |
|
|
We do not allow unauthorized personnel to observe traffic movement. |
|
|
ba-ma bareen moota-nen da ba-sah da ta-see-ree, soo reen-Ka ka-lon zeerga-zeergar aboo-boo-wan hawa |
|
Bama barin mutanen da basa da tasiri, su rinƙa kallon zirga-zirgar abubuwan hawa |
|
|
What is the size of the enemy force? |
|
|
nawah ney yawan maya-Kan abow-kan ga-bah? |
|
Nawa ne yawan mayaƙan abokan gaba? |
|
|
Where is the exact location of the enemy? |
|
|
a eena abow-kan gaban sookey ney, dee-moon dee-moon? |
|
A ina abokan gaban suke ne, dimun-dimun? |
|
|
When exactly did you see enemy units? |
|
|
yaw-shey ka gah maya-Kan abow-kan ga-ban? |
|
Yaushe kaga mayakan abokan gaban? |
|
|
What types of enemy units did you see? |
|
|
waDan-ney eereen abow-kan gaba ney kah ga-nee? |
|
Waɗanne irin abokan gaba ne ka gani? |
|
|
What type of equipment did the enemy units carry? |
|
|
waDan-ney eereen maka-may ney abow-kan ga-ban soo-key Daw-key da soo? |
|
Waɗanne irin makamai ne abokan gaban suke ɗauke da su? |
|
|
Watch for guerilla activities. |
|
|
may-da han-ka-lee ga ta-key ta-ken Yan ya-Ken soon-Koo-roo |
|
Maida hankali ga take-taken 'yan yaƙin sunƙuru |
|
|
Watch for conventional enemy forces. |
|
|
may-da han-ka-lee gah maya-Kan abow-kan ga-bah |
|
Maida hankali ga mayaƙan abokan gaba |
|
|
Watch for enemy aircraft. |
|
|
may-da han-ka-lee ga jeera-gen saman abow-kan ga-ba |
|
Maida hankali ga jiragen saman abokan gaba |
|
|
Report to us about local inhabitants in the area. |
|
|
ka-wo mana ra-how-to gamey da moota-nen dakey zaw-ney a woo-reen |
|
Kawo mana rahoto gameda mutanen dake zaune a wurin |
|
|
Set up signs to show directions and distance to TCPs. |
|
|
a kapah al-loo-na da-key noona han-yow-yeen dake zoo-wa woora-ren ben-chee-ken aboo-boo-wan hawa |
|
A kafa allunna dake nuna hanyoyin dake zuwa wuraren binciken abubuwan hawa |
|
|
Direct refugees to refugee routes. |
|
|
noo-na wa Yan goo-doon hee-jee-ra han-yow-yeen soo na Yan goo-doon hee-jeeran |
|
Nunawa 'yan gudun hijira hanyoyinsu na 'yan gudun hijiran |
|
|
Search the surrounding area for enemies. |
|
|
a bin-chee-kee yan-koo-nan dakey maKwap-taka da nan don ney-man abow-kan ga-bah |
|
A binciki yankunan dake maƙwaptaka da nan don neman abokan gaba |
|
|
Park the team's vehicle in a covered and safe position. |
|
|
kae mow-tar Koon-gee-yar, ka ajee-ye ta a woo-ree may kew, roop-pa-pey |
|
Kai motar ƙungiyar, ka ajiye ta a wuri mai kyau, rufaffe |
|
|
Set up communication with other TCP units. |
|
|
a kapah han-yow-yeen sa-dar-wa da sauran Koon-gee-yow-yeen ma-aykatan ben-chee-ken han-ya |
|
A kafa hanyoyin sadarwa da sauran kungiyoyin ma'aikatan binciken hanya |
|