 |
What groups in this area are threats to US Forces? |
 |
 |
waDan-ney Koon-gee-yow-yee ne a wan-nan wooren ke zaman bara-zana ga sow-jan amoorka? |
 |
Waɗanne ƙungiyoyi ne a wannan wurin ke zaman barazana ga sojan Amurka? |
 |
 |
Is this shop normally open in the morning? At what times? |
 |
 |
daman an saba boo-Dey wan-nan sha-gon da sa-pey? Karpey nawa aka sa-ba boo-Dey shee ney? |
 |
Daman an saba buɗe wannan shago da safe? Ƙarfe nawa aka saba buɗe shi ne? |
 |
 |
Is this shop normally open in the afternoon? At what times? |
 |
 |
daman an saba boo-Dey wan-nan sha-gon da ra-na? da Karpey nawa aka sa-ba boo-Dey shee ne? |
 |
Daman an saba buɗe wannan shagon da rana? Da ƙarfe nawa aka saba buɗe shi ne? |
 |
 |
Is this shop normally open in the evening? At what times? |
 |
 |
daman an saba boo-Dey wan-nan sha-gon da mare-chey? da Karpey nawa? |
 |
Daman an saba buɗe wannan shagon da marece? Da ƙarfe nawa? |
 |
 |
Is this vehicle normally located here at this time of day? |
 |
 |
daman a nan aka saba ajee-ye wan-nan mow-tar kool-loom a wan-nan low-ka-chen? |
 |
Daman a nan aka saba ajiye wannan motar kullum a wannan lokacin? |
 |
 |
Where is the owner of this vehicle? |
 |
 |
eena mai mow-tar yakey? |
 |
Ina mai motar yake? |
 |
 |
Move the vehicle. |
 |
 |
Daukey mow-tar nan daga nan |
 |
Ɗauke motar nan daga nan |
 |
 |
Who are those people over there? |
 |
 |
waDan-chan moota-nen, soo wa-ye ney? |
 |
Waɗancan mutanen, su waye ne? |
 |
 |
Who owns this business? |
 |
 |
sana-ar waney ney wan-nan? |
 |
Sana'ar wane ne wannan? |
 |
 |
Move that object off the road. |
 |
 |
Daw-key wanchan aben daga kan tee-tee |
 |
Ɗauke wancan abin daga kan titi |
 |
 |
Who lives in that home? |
 |
 |
wah ke zaw-ney a geedan chan? |
 |
Wa ke zaune a gidan can? |
 |
 |
How far away is this town? |
 |
 |
meenee nee nee-san garen daga nan? |
 |
Mine ne nisan garin daga nan? |
 |
 |
Where can I find the local ___? |
 |
 |
eena zan sa-mee ___ nah wan-nan wooren? |
 |
Ina zan sami___ na wanan wurin? |
 |
 |
Where is the sewer access? |
 |
 |
eena ma-shee-gen lamba-too? |
 |
Ina mashigin lambatu? |
 |
 |
Who owns weapons in this area? |
 |
 |
wah ke da maka-mae a wan-nan wooren? |
 |
Wa ke da makamai a wannan wurin? |
 |