 |
Do you know anyone who is employed on the US facility? |
 |
 |
akwey wanda kaa sanee daga chee-ken ma-soo ay-kee a san-sa-nen amoorka? |
 |
Akwai wanda ka sani daga cikin masu aiki a sansanin na Amurka? |
 |
 |
Do you know of anyone who works with US forces who has participated in anti-US, anti-coalition, or anti-government protests? |
 |
 |
akwey wanda ka sanee yana ay-kee da sow-jan amoorka am-ma kooma yana shee-ga chee-ken wata zanga-zangar noona Kee-y-ya-ga amoorka ko Kawa-yenta ko gwam-na-tee? |
 |
Akwai wanda ka sani yana aiki da sojan Amurka amma kuma yana shiga cikin wata zanga-zangar nuna ƙiyayya ga Amurka ko ƙawayenta ko gwamnati? |
 |
 |
Do you know anyone who is employed on the US facility that has expressed dislike or displeasure toward the US or coalition forces? |
 |
 |
ka saan wanee dakey ay-kee a wata ma-ay-katar amoorka wanda ya taBa bay-yanah ra-shen jen da-Dee gamey da amoorka ko koma sow-jan Kawan-chey? |
 |
Ka san wani dake aiki a wata ma'aikatar Amurka wanda ya taɓa bayyana rashin jin daɗi gameda Amurka ko kuma sojan ƙawance? |
 |
 |
Do you know of anyone who works on a US facility that has been approached by an anti-US or anti-coalition group? |
 |
 |
ka san wanee dake wa amoorka ay-kee wanda wasoo da ba-sa son amoorka ko Kawa-yenta sooka toon-too-Be shee? |
 |
Ka san wani dake wa Amurka aiki wanda wasu da basa son Amurka ko ƙawayenta suka tuntuɓe shi? |
 |