 |
What communicable diseases in the local population pose the greatest risk to visiting foreigners? |
 |
 |
waDan-ney ereen choot-tuka ney na moota-nen wan-nan wooree sooka pee zama bara-zana ga ba-Kee masoo zee-ya-rar nan? |
 |
Waɗanne irin cutukka ne na mutanen wannan wuri suka fi zama barazana ga baƙi masu ziyarar nan? |
 |
 |
What medical conditions are the most common cause of death in this area? |
 |
 |
waDan-ne eereen aboo-boo-wa ne sooka pee jan-yoh yawan moo-too-war moota-ney a wooren? |
 |
Waɗanne irin abubuwa ne suka fi janyo yawan mutuwar mutane a wurin? |
 |
 |
Who is the local physician in this area? |
 |
 |
wa-ye lee-kee-tan yan-ken? |
 |
Waye likitan yankin? |
 |
 |
Where is he located and how can I contact him? |
 |
 |
a eena yakey zaw-ne kooma yaya zan yee een toon-too-Be shee? |
 |
A ina yake zaune kuma yaya zanyi in tuntuɓe shi? |
 |
 |
What parasites exist in local food and water? |
 |
 |
waDan-ney eereen Kwa-ree ne ake sa-moo a chee-ken aben-chee da roowa? |
 |
Waɗanne irin Kwari ne ake samu a cikin abinci da ruwa? |
 |
 |
What diseases infect newborn children? |
 |
 |
waDan-ne eereen choot-tuka ne sooka pee sha-hoo-war jah-ree-ran da ba-a Dadey da hay-hoo-wa ba? |
 |
Waɗanne irin cutukka ne suka fi shahuwar jariran da ba'a ɗade da haihuwa ba? |
 |
 |
What chemical residues or foreign substances exist in the environment and may contribute to illness? |
 |
 |
waDan-ney eereen haleet-too ney ke chee-ken yana-yee, waDanda ke had-da-sa ka-moo-wa da ra-shen la-peeya? |
 |
Waɗanne irin halittu ne ke cikin yanayi waɗanda ke haddasa kamuwa da rashin lafiya? |
 |
 |
What sexually transmitted diseases are common in the local populace? |
 |
 |
waDan-ney eereen choot-took-ka ney aka pee sa-moo daga jee-ma-ee TSaka-neen moota-nen wan-nan wooree? |
 |
Waɗanne irin cuttukka ne aka fi samu daga jima'i tsakanin mutanen wannan wuri? |
 |
 |
What diseases infect local livestock? |
 |
 |
waDan-ney eereen choot-took-ka ney sooka fee da-moon dab-bo-been wan-nan wooreen? |
 |
Waɗanne irin cuttukka ne suka fi damun dabbobin wannan wurin? |
 |
 |
What sanitation problems affect the local population? |
 |
 |
waDan-ney eereen maTSa-low-len TSabta ney ja-ma-ar wan-nan wooren sooka pee pa-mah da soo? |
 |
Waɗane irin matsallolin tsabta ne jama'ar wannan wurin suka fi fama da su? |
 |