 |
What individuals or groups have expressed an interest in obtaining information on US facilities? |
 |
 |
waDan-ne moo-tan-ney kow Koon-geeyow-yee ney sooka noona sha-awar sa-moon baya-nai gamey da ma-ay-katoon amoorka? |
 |
Waɗanne mutane ko ƙungiyoyi ne suka nuna sha'awar samun bayanai gameda ma'aikatun Amurka? |
 |
 |
What individuals or groups have expressed an interest in obtaining information on US personnel? |
 |
 |
waDan-ne moo-tan-ney kow Koon-geeyow-yee ney sooka noona sha-awar sa-moon baya-nay kan ma-ay-katan amoorka? |
 |
Waɗanne mutane ko ƙungiyoyi ne suka nuna sha'awar samun bayanai kan ma'aikatan Amurka? |
 |
 |
What individuals or groups have expressed an interest in obtaining information on US activities? |
 |
 |
waDan-ne moo-tan-ney kow Koon-geeyow-yee ney sooka noona sha-awar sa-moon baya-nay kan ay-yook-kan da amoorka ke yee? |
 |
Waɗanne mutane ko ƙungiyoyi ne suka nuna sha'awar samun bayanai kan aiyukkan da Amurka ke yi? |
 |
 |
What individuals or groups have expressed an interest in obtaining information on US equipment? |
 |
 |
waDan-ne moo-tan-ney kow Koon-geeyow-yee ney sooka bay-yana sha-awar sa-moon baya-nee akan ka-yan ay-kee na amoorka? |
 |
Waɗanne mutane ko ƙungiyoyi ne suka bayyana sha'awar samun bayani akan kayan aiki na Amurka? |
 |
 |
What information did they attempt to obtain? |
 |
 |
waney eereen la-baree soo-key ney-ma? |
 |
Wane irin labari suke nema? |
 |
 |
When did this event happen? |
 |
 |
yaw-she wan-nan al-amaree ya pa-roo? |
 |
Yaushe wannan al'amari ya faru? |
 |
 |
How do you know of this incident? |
 |
 |
ta ya-yah ka saa-mee la-ba-reen wan-nan al-amaren? |
 |
ta yaya ka sami labarin wannan al'amarin? |
 |
 |
What nationality is this individual? |
 |
 |
wan-nan Dan wachey Kasa ney? |
 |
Wannan ɗan wace ƙasa ne? |
 |
 |
Do you have knowledge of this individual speaking any foreign languages or dialects? |
 |
 |
a saneen-ka, wan-nan mootoom yana magana da wanee har-she na Kasa-shen wajey kow ya-rey? |
 |
a saninka, wannan mutum yana magana da wani harshe na ƙasashen waje ko yare? |
 |
 |
Where is this individual or group currently located? |
 |
 |
wan-nan mootoom kow Koon-gee-yar, a eena sookey yanzoo? |
 |
wannan mutum ko ƙungiyar, a ina suke yanzu? |
 |