 |
We are assisting local law enforcement by assessing the criminal activity and security concerns in this area. |
 |
 |
moona aga-za-wa ma-ay-katan TSaron wan-nan yan-keen ta han-yar nah-za-reen lay-poo-ka da sha-a-nen TSaro dakee ad-dabar yan-ken |
 |
Muna agazawa wa ma'akatan tsaron wannan yankin ta hanyar nazarin laifukka da sha'anin tsaro dake addabar yankin |
 |
 |
Would you be willing to discuss safety concerns you have about ___? |
 |
 |
za-kah yarda moo magan-ta gamey da par-gabar da kakey jee gamey-da sha-aneen TSaro nah ___? |
 |
Zaka yarda mu maganta gameda fargabar da kake ji gameda sha'nin tsaro na ___? |
 |
 |
Your name will not be associated with any information you provide. |
 |
 |
bah wanda zay jee soo-nanka danganey da dook wanee baya-nee da za-ka bada |
 |
Ba wanda zai ji sunanka dangane da duk wani bayanin da zaka bada |
 |
 |
The information will be used to protect people in the neighborhood, the local police, politicians, and military from groups that wish to cause instability. |
 |
 |
za-ah yee anpa-nee da wana-an baya-neen ney wajen TSaron la-pee-yar moota-nen dakey zawney a wan-nan oon-goowar da Yan-sanda da Yan seeya-sa da kooma sow-jow-jee daga moota-nen dake neyman ta-da zawne TSaye |
 |
Za'a yi anfani da wannan bayanin ne wajen tsaron lafiyar mutanen dake zaune a wannan unguwar da 'yansanda da 'yan siyasa da kuma sojoji daga mutanen dake neman tada zaune-tsaye |
 |
 |
By providing information on ___ you will help to save lives. |
 |
 |
baya-neen da za-ka bada akan ___ zae tae-maka wajen che-ton ra-yook-ka |
 |
Bayanin da zaka bada a kan ___ zai taimaka wajen ceton rayukka |
 |
 |
Have you been asked by any other US personnel to assist in providing information? |
 |
 |
wanee ma-ay-kachee na amoorka ya taBa neyman ka ba-shee wanee baya-nee? |
 |
Wani ma'aikaci na Amurka ya taɓa neman ka bashi wani bayani? |
 |
 |
How long have you lived here? |
 |
 |
toon yaw-shey kakey zawne a nan? |
 |
Tun yaushe kake zaune a nan? |
 |
 |
What are your feelings about the US presence in the area? |
 |
 |
mee-ney-ne ra-ah-yeenka gamey da zaman sow-jan amoorka a wan-nan wooree? |
 |
Mine ne ra'ayinka gameda zaman sojan Amurka a wannan wuri? |
 |
 |
Would you be willing to contact me in the future if you observed something suspicious? |
 |
 |
za-ka toon-too-Be nee nan gaba eedan ka-ga wanee abenda hanka-leenka bay kwanta da shee ba? |
 |
Zaka tuntuɓe ni nan gaba idan kaga wani abinda hankalinka bai kwanta da shi ba? |
 |