|
Warning, United States Soldiers will be conducting a search of the area! |
|
|
gar-gaDee, sow-jow-jen amoorka za-soo ben-chee-key wooren nan! |
|
Gargaɗi, sojojin Amurka zasu binciki wurin nan! |
|
|
We are looking for individuals who are planning attacks against ___ and coalition forces. |
|
|
moona ney-man moota-nen da-key shee-ren kai par-ma-kee akan ___ da koo-ma sow-jow-jen Kawan-chey |
|
Muna neman mutanen dake shirin kai farmaki akan ___ da kuma sojojin ƙawance |
|
|
We are looking for weapons that are being used to hurt ___ and coalition forces. Please prepare your homes for inspection! |
|
|
moona neyman maka-man da akey an-pa-nee da soo wajen choo-tar-da ___ da koo-ma sow-jow-jen Kawan-chey. don al-lah koo sheer-ya gee-dah-jenkoo don a ben-chee-key soo! |
|
Muna neman makaman da ake anfani da su wajen cutarda ___ da kuma sojojin ƙawance. Don Allah ku shirya gidajenku don a bincike su! |
|
|
We are here to help the Nigerian people. |
|
|
moon zow ne don moo tae-ma-kee moota-nen nah-jey-ree-ya |
|
Mun zo ne don mu taimaki mutanen Nigeria |
|
|
Please be advised that soldiers will not hesitate in defending themselves if threatened. |
|
|
ana sanar da koo chey-wa sow-jow-jee ba ba za-soo yee wata-wata ba wa-jen ka-rey kansoo een soon-ga anah yee moosoo wata bara-zanah |
|
Ana sanarda ku cewa sojoji ba zasuyi wata-wata ba wajen kare kansu in sunga ana yi musu wata barazana |
|
|
We greatly appreciate your cooperation. |
|
|
moon gow-dey-wa haDen kan da koo-ka ba-moo sow-say |
|
Mun godewa haɗin kan da kuka bamu sosai |
|
|
Please open your doors. |
|
|
don al-lah, boo-Dey Kow-pow-pen-ko |
|
Don Allah, buɗe ƙofofinko |
|
|
Remain outside in your yard until the search is complete. |
|
|
TSaya wa-jen gee-danka har say an gama ben-chee-ken da akey |
|
Tsaya wajen gidanka har sai an gama binciken da ake |
|
|
When the soldiers arrive at your house, the homeowner can walk them through the search. |
|
|
eedan sow-jow-jen soon zow geedan-ka mey-gee-dan nah eeya noona moosoo abeenda soo-key ney-ma |
|
Idan sojojin sunzo gidanka, mai gidan na iya nuna musu abinda suke nema |
|
|
We are not here to harm anyone. |
|
|
bamoo zow nan don moo choo-chee ko-wah ba |
|
Ba mu zo nan don mu cuci kowa ba |
|
|
Our goal is to increase security in the area. |
|
|
moona sow ne moo eenganta sha-anen TSaron wan-nan wooren |
|
Muna so ne mu inganta sha'anin tsaron wannan wurin |
|
|
Thank you for your cooperation. |
|
|
an gow-dey wa ha-Den kan da kah ba-da |
|
An gode wa haɗin kan da ka bada |
|
|
You are permitted to have a weapon to defend your home. |
|
|
an yarda ka ajee-ye maka-mee don ka-rey gee-danka |
|
An yarda ka ajiye makami don kare gidanka |
|
|
The soldiers will not seize weapons used for home security if the homeowner identifies them to us before we find them. |
|
|
sow-jow-jee ba za-soo Kwa-chey maka-man da akey an-pa-nee da su wajen ka-rey geedan moo-toom ba, mood-deen mey-gee-dan ya noona mana maka-man ka-pen moo gansoo da kan-moo |
|
Sojoji ba zasu ƙwace makaman da ake anfani da su wajen kare gidan mutum ba, muddin mai gidan ya nuna mana makaman kafi mu gansu da kanmu |
|
|
If the soldiers find unauthorized weapons in the house or yard the homeowner will be apprehended. |
|
|
eedan sow-jow-jee sooka ga-no wasoo maka-man da dow-ka bata yarda da soo ba a chee-ken gee-dan ko pee-len geedan, za-a ka-mah mey-geedan |
|
Idan sojoji suka gano wasu makaman da doka bata yarda da su ba a cikin gidan ko filin gidan, za'a kama mai gidan |
|