|
Do you have information about anti-coalition activity? |
|
|
kana da wanee baya-nee gamey da ay-yoo-kan masoo adawa da sow-jow-jen Kawan-chey? |
|
Kana da wani bayani gameda aiyukkan masu adawa da sojojin ƙawance? |
|
|
Please wait while I locate a translator. |
|
|
don al-lah, jee-ra ya-yee-nda zan ney-mow ta-pen-ta |
|
Don Allah, jira yayinda zan nemo tafinta |
|
|
Please come to the battalion compound to speak with Marine investigators. |
|
|
don al-lah, kazow ba-ree-ken sow-jow-jen Koon-doom-bala, ka yee magana da ma-soo ben-chee-key |
|
Don Allah, kazo barikin sojojin ƙundumbala, ka yi magana da masu bincike |
|
|
Do you know where enemy soldiers are located? |
|
|
kaa san eenda sow-jow-jee abow-kan ga-bah soo-key? |
|
Ka san inda sojoji abokan gaba suke? |
|
|
Do you know where weapons are located? |
|
|
ka san eenda maka-mae soo-key? |
|
Ka san inda makamai suke? |
|