|
|
|
Hello, I am a United States Marine. |
|
|
bar-kah, nee sow-jan Koon-doom-bala ney na amoorka |
|
Barka, ni sojan ƙundumbala ne na Amurka |
|
|
May peace be upon you. |
|
|
sala-moo alay-koom |
|
Salamu alaikum |
|
|
Please show me your identification. |
|
|
don al-lah, noona men takar-doon-ka na shey-dah |
|
Don Allah, nuna min takardunka na sheda |
|
|
Are there any weapons in your vehicle? |
|
|
akwey maka-mae kow-waney ee-ree a chee-ken mow-tarka? |
|
Akwai makamai kowane iri a cikin motarka? |
|
|
Is the weapon for your personal security? |
|
|
maka-men, na ka-rey la-pee-yar-ka ney? |
|
Makamin, na kare lafiyarka ne? |
|
|
Do you know that driving with a weapon in the vehicle is illegal? |
|
|
kah san che-wah ya-wo da maka-mee a mow-ta lai-pee ne? |
|
Ka san cewa yawo da makami a mota laifi ne? |
|
|
Please show me your registration. |
|
|
don al-lah, noo-na-men takar-doon-ka na ra-jees-ta |
|
Don Allah, nuna min takardunka na rajista |
|
|
Please proceed slowly through the concertina wire into the search area. |
|
|
don al-lah, ka sheegah a hanka-lee tah chee-ken wan-nan wayar ee-zoo-wa wooren da akey ben-che-kay |
|
Don Allah, ka shiga a hankali ta cikin wannan wayar izuwa wurin da ake bincike |
|
|
Hello, we are United States Soldiers and will be conducting a search of your vehicle and person. |
|
|
barka-h, moo sow-jow-jen amoorka ney kooma za-moo ben-chee-keee mow-tarka da kay kanka |
|
Barka, mu sojojin Amurka ne kuma zamu binciki motarka da kai kanka |
|
|
The goal of our checkpoint is to increase security in the area. |
|
|
manoo-par ben-chee-ken da mukey shee-ney don een-ganta sha-anen TSarow ah wan-nan wooree |
|
Manufar binciken da muke shine don inganta sha'nin tsaro a wannan wuri |
|
|
Please step out of the vehicle. |
|
|
don al-lah, pee-two daga chee-ken mow-tar |
|
Don Allah, fito daga cikin motar |
|
|
Please open the doors, hood, trunk, and glove compartment. |
|
|
don al-lah, ka boo-Dey Kow-pow-pen mow-tar da gaban-ta da ba-yanta da kooma wooren ajee-yey tar-kachey nah gaban dee-rey-ba |
|
Don Allah, ka buɗe ƙofofin motar da gabanta da bayanta da kuma wurin ajiye tarkacce na gaban direba |
|
|
Please move to the personal search area. |
|
|
don al-lah, ka-jey eenda akey ben-chee-ken moota-ney |
|
Don Allah, kaje inda ake binciken mutane |
|
|
The inspection is complete. |
|
|
an gama ben-chee-ken |
|
An gama binciken |
|
|
Thank you for your cooperation in making your country a safer place. |
|
|
an gwo-dey-wa haDen kan da kah ba-da don Ka-rawa Kasarka zaman la-pee-yah |
|
An gode wa haɗin kan da ka bada don ƙara wa ƙasarka zaman lafiya |
|
|
|
|