 |
Are you here to report a crime? |
 |
 |
ka-zow ne ka ba-da rahow-ton wanee lay-pee da aka ayka-tah? |
 |
Kazo ne ka bada rahoton wani laifi da aka aikata? |
 |
 |
Were coalition forces involved? |
 |
 |
akwey han-nun sow-jow-jen Kawan-chey a chee-kee? |
 |
Akwai hannun sojojin ƙawance a ciki? |
 |
 |
Please go to the police station to report local crimes. |
 |
 |
don al-lah, ka-jeh woo-ren Yan-sandan woo-ren nan, ka ba-soo rahow-ton lay-pen da aka ay-kata a nan |
 |
Don Allah, kaje wurin 'yansandan wurin nan, ka basu rahoton laifin da aka aikata a nan |
 |