 |
Do you need medical attention? |
 |
 |
ka-na booka-tar ah doo-bah la-pee-yarka? |
 |
Kana bukatar a duba lafiyarka? |
 |
 |
I'm sorry but this is not a medical facility. |
 |
 |
kayee ha-Koo-ree, am-ma wan-nan ba as-see-bee-tee baney |
 |
Kayi haƙuri, amma wannan ba assibiti bane |
 |
 |
Please go to a local hospital. |
 |
 |
don al-lah, ka-jeh as-see-bee-ten wa-nan woo-ren |
 |
Don Allah, kaje assibitin wannan wurin |
 |