|
|
|
Hello, I am a United States Marine. |
|
|
barka-h, nee sow-jan Koon-doon-bala ney na amoorka |
|
Barka, ni sojan ƙundumbala ne na Amurka |
|
|
Hello, I am a United States Soldier. |
|
|
barka-h, nee sow-jan amoorka ney |
|
Barka, ni sojan Amurka ne |
|
|
May peace be upon you. |
|
|
sala-moo alay-koom |
|
Salamu alaikum |
|
|
With whom would you like to meet? |
|
|
wa kakey son ka gah-na da shee? |
|
Wa kake son ka gana da shi? |
|
|
Do you have an appointment? |
|
|
an sheer-yah chee-wah da-man za-kah zow? |
|
An shirya cewa daman zaka zo? |
|
|
What time is your appointment? |
|
|
waney low-ka-chee aka sheer-ya zaka zow? |
|
Wane lokaci aka shirya zaka zo? |
|
|
Please demonstrate using your fingers. |
|
|
don al-lah, ka-yee an-pa-nee da yah-TSoon-ka, ka ba-da mee-sah-lee |
|
Don Allah, ka yi anfani da yatsunka, ka bada misali |
|
|
Please wait while I check if he is in the compound. |
|
|
don al-lah, ka jee-ra een ganee kow yana chee-ken geedan |
|
Don Allah, ka jira in gani ko yana cikin gidan |
|
|
Do you have information concerning anti-coalition activity? |
|
|
kana da wanee baya-nee dan-ganey da ay-oo-kan ma-soo ada-wah da sow-jan Kawan-chey? |
|
Kana da wani bayani dangane da aiyukkan masu adawa da sojan ƙawance? |
|
|
Please wait while I contact Marine investigators. |
|
|
don al-lah ka jee-ra een toon-too-Bee jah-mee-an ben-chee-key na sow-jow-jen Koon-doom-bala |
|
Don Allah, ka jira in tuntuɓi jami'an bincike na sojojin ƙundumbala |
|
|
Please check again in a week. |
|
|
don al-lah, ka sa-key toon-too-Bah nan da ma-kow Daya-h |
|
Don Allah, ka sake tuntuɓa nan da mako ɗaya |
|
|
Before entering the compound, I have to search you. |
|
|
ka-pen ka shee-ga geedan, dow-ley say na ben-chee-key ka |
|
Kafin ka shiga gidan, dole sai na bincike ka |
|
|
Please proceed to the search area. |
|
|
don al-lah, woo-chey zoowa eenda akey ben-chee-key |
|
Don Allah, wuce zuwa inda ake bincike |
|
|
I can only search one person at a time. |
|
|
moo-toom Daya kaway zan ee-yah ben-chee-key ah low-ka-chee gooda |
|
Mutum ɗaya kawai zan iya bincike a lokaci guda |
|
|
Please show me your identification. |
|
|
don al-lah, noona men takar-doonka na shey-dah |
|
Don Allah, nuna min takardunka na sheda |
|
|
Are you in possession of any weapons? |
|
|
kana Dau-key da maka-mae kow-waney ee-ree? |
|
Kana ɗauke da makamai kowane iri? |
|
|
If so, I must hold onto your weapon while you are in the compound. |
|
|
een haka ney, dow-ley een ajee-yey maka-meenka ya-yen-da kakey chee-ken geedan |
|
In haka ne, dole in ajiye makaminka yayinda kake cikin gidan |
|
|
I will return it to you when you leave. |
|
|
zan may-do maka da shee een ka ta-shee ta-pee-yah |
|
Zan maido maka da shi in ka tashi tafiya |
|
|
Please spread your feet shoulder width apart and hold your hands up. |
|
|
don al-lah, booDe Kapa-poon-ka dey-dey da pa-Den ka-pa-Doon-ka ka cheera han-nayen-ka sama |
|
Don Allah, buɗe ƙafafunka daidai da faɗin kafaɗunka, ka cira hannayenka sama |
|
|
Thank you for your cooperation. |
|
|
an gow-dey da ha-Den kan da ka ba-dah |
|
An gode da haɗin kan da ka bada |
|
|
|
|