 |
Stop! |
 |
 |
TSa-yah! |
 |
Tsaya! |
 |
 |
Hands behind your head! |
 |
 |
Dwo-rah han-na-yen-ka a ba-yan kanka! |
 |
Ɗora hannayenka a bayan kanka! |
 |
 |
Do not move or the soldiers will kill you. |
 |
 |
een ka-yee mow-TSee sow-ja za-soo kashey ka |
 |
In kayi motsi soja zasu kashe ka |
 |
 |
A soldier will come to you and search you. |
 |
 |
wah-nee sow-ja zae zow woo-ren-ka, ya ben-chee-key ka |
 |
Wani soja zai zo wurinka, ya bincike ka |
 |
 |
Do not move unless told to do so. |
 |
 |
kada kayee mow-TSee say an-chey ka yee |
 |
Kada kayi motsi sai ance kayi |
 |
 |
Stay away from the vehicle. |
 |
 |
nisan-chee mow-tar |
 |
Nisanci motar |
 |
 |
If you advance further, the soldiers will kill you. |
 |
 |
een ka Ka-ra mow-TSee, sow-ja za-soo ka-shey ka |
 |
In ka ƙara motsi, soja zasu kashe ka |
 |
 |
If you advance further, you will be apprehended. |
 |
 |
een ka Ka-ra mow-TSee, za ah kama-h ka |
 |
In ka ƙara motsi, za'a kama ka |
 |
 |
Stay away from the soldiers. |
 |
 |
nee-san-chee sow-jow-jen |
 |
Nisanci sojojin |
 |
 |
If you advance any closer, we will be forced to use deadly force. |
 |
 |
in ka Ka-ra gwa-ma-TSa-wah, za-moo yee an-pah-nee da moom-moonan Kar-pee a kanka |
 |
In ka ƙara gwamatsowa, zamuyi anfani da mummunan ƙarfi a kanka |
 |
 |
The soldiers are here to help you. |
 |
 |
sow-jow-jen soon zow ne don soo tae-ma-key ka |
 |
Sojojin sun zo ne don su taimake ka |
 |
 |
We will not harm anyone that is not a threat to us. |
 |
 |
ba zah moo choo-chee dook wani wanda ba bara-za-nah ba-ney a goon-moo |
 |
Ba zamu cuci duk wani wanda ba barazana bane a gunmu |
 |
 |
Soldiers will kill anyone who is a threat to us. |
 |
 |
sow-jow-jee za-soo kashe dook wanda ya-key zaman bara-zanah a ga-rey moo |
 |
Sojoji zasu kashe duk wanda yake zaman barazana a gare mu |
 |